JIGAWA: Jihar Ta Ƙaddamar Da Babban Shirin Gyaran Ilimi, An Ware Naira Biliyan 8 Don Mayar Jami’ar…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙaddamar da sauye-sauyen ilimi masu faɗi domin faɗaɗa samun shiga manyan makarantu, inganta gine-gine, da haɗa sana’o’i da karatun boko, a cewar Kwamishinan Ilimi Mai Zurfi, Farfesa Isa Yusuf Chamo a wata!-->…