Jaridar Hausa - Labaran Cigaban Alumma a Dukkan Fannoni
Browsing Tag

JAMB

JAMB Ta Ƙara Kuɗin Rijistar Jarabawa

Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB ta ƙara kuɗin rijistar yin jarabawar UTME zuwa naira 7,700 da kuma naira 6,200. Sanarwar ƙarin kuɗin ta fito ne daga hukumar shirya jarabawar a shafinta na X, inda ta sanar da fara