Sanannen bankin nan da ke da rassa a dukkan faɗin Najeriya, Access Bank na ɗaukar sabbin ma’aikata.
A wanna karon, bankin na buƙatar waɗanda suka kammala karatun digiri da a ƙalla matsayin 2:1 ga masu neman aikin Entry Level Trainee Program – ELTP GRAD da kuma 2:2 ga masu neman aikin Entry Level Trainee Program – ELTP RETAIL sannan kuma suka kammala NYSC.
Domin ƙarin bayani da kuma cike neman aikin Entry Level Trainee Program – ELTP GRAD a dannan linki da ke zuwa: https://www.accessbankplc.com/careers/job-opportunities/entry-level-trainee-program-eltp-grad
Domin ƙarin bayani da kuma cike neman aikin Entry Level Trainee Program – ELTP RETAIL a dannan linki da ke zuwa: https://www.accessbankplc.com/careers/job-opportunities/entry-level-trainee-program-eltp-retail
Za a rufe ɗaukar a ranar 18 ga watan Agusta, 2023.